Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Theft: Commit, under shelter of the night

2 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da Commit, under shelter of the night

  1. Sa’ad da hasken yini ya tafi, mai kisankai yakan tashi; yă je yă kashe matalauta da masu bukata; a cikin dare yake shigowa kamar ɓarawo.

  2. “In ɓarayi suka zo miki, in kuma ’yan fashi suka shigo gidan da dare, kash, bala’i zai jira ki ba abin da suke so ne kawai za su sata ba? In kuma masu tsinka ’ya’yan inabi suka zo miki, ba sukan bar ’ya’yan inabi kaɗan ba?