Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Theft: Heavenly treasure secure from

2 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da Heavenly treasure secure from

  1. Amma ku yi wa kanku ajiyar dukiya a sama, inda ba tsatsa da asu da za su ɓata su, inda kuma ba ɓarayin da za su fasa, su yi sata.

  2. Ku sayar da dukiyarku, ku ba wa matalauta. Ku yi wa kanku jakar kuɗin da ba za su lalace ba. Ku yi wa kanku ajiyar dukiyar da ba za tă kare ba a sama, inda ɓarawo ba zai yi kusa ba, asu kuma ba za su iya su lalatar ba.