Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Theft: Brings the wrath of God upon those who commit it
Ayoyi game da Brings the wrath of God upon those who commit it
Mutanen ƙasar na yin ƙwace suna yin fashi; suna cin zalin matalauta da mabukata suna wulaƙanta baƙo suna hana musu adalci.
Saboda haka zan zuba hasalata a kansu in cinye su da wutar fushina, ina ɗora alhakin ayyukansu a bisa kawunansu, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.”