Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Theft: Associate with those who commit
Ayoyi game da Associate with those who commit
Masu mulkinki ’yan tawaye ne, abokan ɓarayi; dukansu suna ƙaunar cin hanci suna bin kyautai. Ba sa taɓa tsare marayu a ɗakin shari’a; ba sa taimakon gwauruwa.