Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Gad: Families of
Ayoyi game da Families of
Zuriyar Gad bisa ga kabilansu, daga Zafon, kabilar Zafonawa; daga Haggi, kabilar Haggiwa; daga Shuni, kabilar Shunawa;
daga Ozni, kabilar Ozniyawa daga Eri, kabilar Eriyawa;
daga Arod, kabilar Arodiyawa; daga Areli, kabilar Areliyawa.