Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Raven

12 ayoyi · 10 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ya saki hankaka. Hankaka ya yi ta kai da kawowa har sai da ruwa ya shanye a duniya.

  2. kowane irin hankaka,

  3. kowane irin hankaka,

  4. Za ka sha daga rafin, zan kuma umarci hankaki su ciyar da kai a can.”

  5. Saboda haka sai Iliya ya yi abin da Ubangiji ya faɗa masa. Ya tafi Rafin Kerit, gabas da Urdun, ya zauna a can.

  6. Hankaki suka riƙa kawo masa abinci da nama, safe da yamma, ya kuma sha daga rafin.

  7. Wane ne yake ba hankaka abinci lokacin da ’ya’yansa suke kuka ga Allah, kuma suna yawo don rashin abinci?

  8. Yakan tanada wa shanu abinci da kuma saboda ’ya’yan hankaki sa’ad da suka yi kira.

  9. “Idon da yake yi wa mahaifi ba’a, wanda yake wa mahaifiya dariyar rashin biyayya, hankakin kwari za su ƙwaƙule masa ido, ungulai za su cinye su.

  10. Kansa zinariya ce zalla; gashinsa dogaye ne baƙi wuluk kamar hankaka.

  11. Mujiyar hamada da mujiya mai kuka za su mallake ta; babban mujiya da hankaka za su yi sheƙa a can. Allah zai miƙe a kan Edom magwajin bala’i da ma’aunin kango.

  12. Ku dubi hankaki. Ba sa shuki ko girbi, kuma ba su da ɗakin ajiya ko rumbu ba, duk da haka, duk da haka, Allah na ciyar da su. Darajarku ta fi na tsuntsaye sau da yawa!