Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Raven: Elijah fed by

3 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da Elijah fed by

  1. Za ka sha daga rafin, zan kuma umarci hankaki su ciyar da kai a can.”

  2. Saboda haka sai Iliya ya yi abin da Ubangiji ya faɗa masa. Ya tafi Rafin Kerit, gabas da Urdun, ya zauna a can.

  3. Hankaki suka riƙa kawo masa abinci da nama, safe da yamma, ya kuma sha daga rafin.