Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of the Holy Spirit: Working miracles
Ayoyi game da Working miracles
ta wurin ikon alamu da ayyukan banmamaki, da kuma ikon Ruhun Allah. Ta haka daga Urushalima har yă zuwa kewayen Illirikum, na yi wa’azin bisharar Kiristi.