Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of the Holy Spirit: Making the gospel efficacious
Ayoyi game da Making the gospel efficacious
Saƙona da wa’azina ba su zo cikin hikima da kalmomin lallashi ba, sai dai da nuna ikon Ruhu,
domin bishararmu ba tă zo gare ku da kalmomi kawai ba, amma da iko, da Ruhu Mai Tsarki, da kuma cikakken tabbaci. Kun san irin rayuwar da muka yi a cikinku don amfaninku.