Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of the Holy Spirit: Helped in prayer by
Ayoyi game da Helped in prayer by
Haka nan ma, Ruhu yana taimakonmu cikin rashin ƙarfinmu. Ba mu san abin da ya kamata mu roƙa cikin addu’a ba, amma Ruhu kansa yana roƙo a madadinmu da nishe-nishen da kalmomi ba sa iya bayyanawa.