Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of the Holy Spirit: Raising Christ from the dead
Ayoyi game da Raising Christ from the dead
Gama Kiristi ya mutu domin zunubi sau ɗaya tak, mai adalci saboda marasa adalci, don yă kawo ku ga Allah. An kashe shi a cikin jiki, amma an rayar da shi a Ruhu,