Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of the Holy Spirit: Creation
Ayoyi game da Creation
To, ƙasa dai ba ta da siffa, babu kuma kome a cikinta, duhu ne kawai ya rufe ko’ina, Ruhun Allah kuwa yana yawo a kan ruwan.
Da numfashinsa ya sa sararin sama ya yi kyau da hannunsa ya soke macijin nan mai gudu.
Sa’ad da ka aika da Ruhunka, sai su halittu, su kuma sabunta fuskar duniya.