Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of the Holy Spirit: Promised by Christ
Ayoyi game da Promised by Christ
Amma ku za ku karɓi iko sa’ad da Ruhu Mai Tsarki ya sauka a kanku; za ku kuma zama shaiduna cikin Urushalima, da kuma cikin dukan Yahudiya da Samariya, zuwa kuma iyakar duniya.”