Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Covenant: Is everlasting

4 ayoyi · 24 fannoni

Ayoyi game da Is everlasting

  1. Duk da haka zan tuna da alkawarin da na yi da ke a kwanakin ƙuruciyarki, zan kuma kafa madawwamin alkawari da ke.

  2. Sa’an nan za ki tuna da hanyoyinki ki kuma ji kunya sa’ad da kika karɓi ’yan’uwanki mata, waɗanda suka girme ki da kuma waɗanda kika girme su. Zan ba da su kamar ’ya’ya mata gare ki, amma ba bisa alkawarina da ke ba.

  3. Ta haka zan kafa alkawarina da ke, za ki kuma san cewa ni ne Ubangiji.

  4. Sa’an nan, sa’ad da na yi kafara saboda ke domin dukan abin da kika aikata, za ki tuna ki kuma ji kunya har ki kāsa buɗe bakinki saboda kunya, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.’ ”