Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Affections: Of saints, supremely set on God

3 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da Of saints, supremely set on God

  1. Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Maskil ne na ’Ya’yan Kora maza. Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka, haka raina yake marmarinka, ya Allah.

  2. Wa nake da shi a sama in ba kai ba? Ba na kuma sha’awar kome a duniya in ban da kai.

  3. Na neme ka da dukan zuciyata; kada ka bar ni in kauce daga umarnanka.