Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Affections: Carnal affections crucified in saints
Ayoyi game da Carnal affections crucified in saints
Gama mun san cewa an gicciye halayenmu na dā tare da shi domin a kawar da jikin nan mai zunubi don kada mu ƙara zama bayi ga zunubi
Waɗanda suke na Kiristi Yesu, sun gicciye mutuntaka tare da abubuwan da mutum yake marmari da kuma sha’awace-sha’awacensa.