Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stars: The morning star
Ayoyi game da The morning star
yayinda taurarin safe suke waƙa tare dukan mala’iku kuma suka yi sowa don farin ciki.
Zan kuma ba shi tauraron asubahi.
“Ni, Yesu, na aiko mala’ikana ya ba ka wannan shaida saboda ikkilisiyoyi. Ni ne Tushe da kuma Zuriyar Dawuda, da kuma Tauraron Asubahi mai haske.”