Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Simon: 5. A man of Cyrene, compelled to carry Jesus' cross

3 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da 5. A man of Cyrene, compelled to carry Jesus' cross

  1. Suna fitowa ke nan, sai suka sadu da wani mutumin Sairin, mai suna Siman. Sai suka tilasta shi ya ɗauki gicciyen.

  2. Sai ga wani mutum daga Sairin da ake kira Siman, mahaifin Alekzanda da Rufus, yana wucewa kan hanyarsa daga ƙauye. Sai suka tilasta shi yă ɗauki gicciyen.

  3. Sa’ad da suna tafiya da Yesu, sai wani da ake kira Siman, mutumin Sairin, yana zuwa daga ƙauye. Suka kama shi, suka aza masa gicciyen, suka tilasta shi ya ɗauki gicciyen, ya bi Yesu a baya.