Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Simon: 9. A tanner, Peter lodges with

4 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da 9. A tanner, Peter lodges with

  1. Bitrus ya zauna a Yoffa na ɗan lokaci tare da wani mai aikin fatu mai suna Siman.

  2. Yana zama tare da Siman, mai aikin fatu, wanda gidansa ke bakin teku.”

  3. Tun Bitrus yana cikin tunani game da ma’anar wahayin nan, sai ga mutanen da Korneliyus ya aika sun sami gidan Siman suna kuma tsaye a ƙofar.

  4. Ka aika zuwa Yoffa don a kira Siman wanda ake ce da shi Bitrus. Shi baƙo ne a gidan Siman mai aikin fatu, wanda yake zama a bakin teku.’