Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Will and Stubbornness: Rebelling against God

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Rebelling against God

  1. Gama na sani yadda kuke ’yan tawaye da masu taurinkai. In kuna yin tawaye ga Ubangiji tun ina da rai tare da ku, yaya tawayen da za ku yi masa bayan na rasu!

  2. Ba za su zama kamar kakanni kakanninsu ba, masu taurinkai da kuma tsara masu tayarwa, waɗanda zukatansu ba su yi biyayya ga Allah ba, waɗanda zukatansu ba su yi aminci ga Allah ba.