Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Will and Stubbornness: Israelites
Ayoyi game da Israelites
Ubangiji ya ce wa Musa, “Na ga waɗannan mutane, mutane ne masu taurinkai.”
Ku gane wannan, cewa ba domin adalcinku ba ne ya sa Ubangiji Allahnku yana ba ku wannan ƙasa mai kyau, ku mallaki, gama ku mutane masu taurinkai ne.
Sai Ubangiji ya ce mini, “Na ga mutanen nan, su masu taurinkai ne sosai!