Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Will and Stubbornness: Characteristic of the wicked
Ayoyi game da Characteristic of the wicked
(Ba ta jin tsoro, ko kuma kunya, ƙafafunta ba sa zama a gida;
Wannan gaskiya ce musamman ga waɗanda suke bin sha’awace-sha’awacen lalaci na mutuntaka, suna kuma rena masu mulki. Da ƙarfin hali da kuma girman kai, waɗannan mutane ba sa tsoro kawo zargin ɓata sunan talikan sama;