Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Will and Stubbornness: Walking in the counsels of an evil heart

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Walking in the counsels of an evil heart

  1. Amma ba su saurara ba, ba su kuwa kula ba; a maimako, suka bi shawarar kansu da ta taurare muguwar zukatansu. Su ja da baya a maimakon yin gaba.

  2. Suna cin gaba da ce wa waɗanda suka rena ni, ‘Ubangiji ya ce za ku zauna lafiya.’ Ga duka waɗanda suke bin taurin zukatansu kuwa sukan ce, ‘Babu lahanin da zai same ku.’