Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Will and Stubbornness: Josiah
Ayoyi game da Josiah
Yosiya fa, bai juya daga gare shi ba, amma ya ɓad da kama don yă yi yaƙin. Bai saurari abin da Neko ya faɗa bisa ga umarnin Allah ba, amma ya tafi ya yaƙe shi a filin Megiddo.