Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seals: Used for security
Ayoyi game da Used for security
Aka kawo dutsen aka rufe bakin ramin, sa’an nan sarki ya hatimce shi da zobensa da kuma zoban manyan mutanensa, don kada wani yă canja yanayin Daniyel.
Sai suka je suka tsare kabarin ta wurin buga masa hatimi, suka kuma sa masu gadi.