Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seals: Inscriptions upon, alluded to
Ayoyi game da Inscriptions upon, alluded to
Duk da haka, ƙaƙƙarfan tushen nan na Allah yana nan daram, an hatimce shi da wannan rubutu, “Ubangiji ya san waɗanda suke nasa,” da kuma, “Duk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, dole yă yi nesa da aikata mugunta.”