Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sciences: Astronomy

3 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Astronomy

  1. “Za ka iya daure kyakkyawar kaza da ’ya’yanta? Ko za ka iya kunce igiyoyin mafarauci da kare da zomo?

  2. Za ka iya tattara taurari bisa ga lokacinsu ko kuma ka bi da beyar da ’ya’yanta zuwa waje?

  3. Taurarin sama da ƙungiyoyinsu ba za su ba da haskensu ba. Rana za tă yi duhu wata kuma ba zai ba da haskensa ba.