Joktan
Ayoyin da suka ambaci Joktan
Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka ba wa ɗaya suna Feleg, gama a zamaninsa ne aka raba duniya; aka kuma sa wa ɗan’uwansa suna Yoktan.
Yoktan shi ne mahaifin, Almodad, Shelef, Hazarmawet, Yera,
Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.
Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan.
Yoktan shi ne mahaifin Almodad, Shelef, Hazarmawet, Yera
Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.