Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peleg

7 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka ba wa ɗaya suna Feleg, gama a zamaninsa ne aka raba duniya; aka kuma sa wa ɗan’uwansa suna Yoktan.

  2. Sa’ad da Eber ya yi shekaru 34, sai ya haifi Feleg.

  3. Bayan ya haifi Feleg, Eber ya yi shekara 430, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  4. Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu.

  5. Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  6. Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan.

  7. Eber, Feleg, Reyu