Reu
An kuma san shi da: Ragau
Ayoyin da suka ambaci Reu
Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu.
Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.
Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Eber, Feleg, Reyu
ɗan Serug, ɗan Reyu, ɗan Feleg, ɗan Eber, ɗan Sala,