Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ragau

6 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu.

  2. Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.

  4. Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  5. Eber, Feleg, Reyu

  6. ɗan Serug, ɗan Reyu, ɗan Feleg, ɗan Eber, ɗan Sala,