Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ragau: Called also Reu, son of Peleg and ancestor of Jesus.
Ayoyi game da Called also Reu, son of Peleg and ancestor of Jesus.
Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu.
Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.
Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Eber, Feleg, Reyu
ɗan Serug, ɗan Reyu, ɗan Feleg, ɗan Eber, ɗan Sala,