Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanitation: Childbirth
Ayoyi game da Childbirth
A rana ta takwas, za a yi wa yaron kaciya.
A ranar da aka haife ki ba a yanke cibiyarki ba, ba a kuma yi miki wanka don a tsabtacce ki ba, ba a kuma goge ki da gishiri ba ko a naɗe ki cikin tsummoki.