Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reuben: Jacob's prophetic benediction upon
Ayoyi game da Jacob's prophetic benediction upon
“Ruben, kai ne ɗan farina, ƙarfina, alamar farko ta ƙarfina, mafi matsayi, kuma mafi iko.
Mai tumbatsa kamar ruwa, amma ba za ka ƙara zama mai daraja ba, gama ka hau gadon mahaifinka ka hau kujerata, ka kuma ƙazantar da shi.