Skip to content

Hezron

5 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Hezron

  1. ’Ya’yan Ruben maza su ne, Hanok, Fallu, Hezron da Karmi.

  2. Waɗannan su ne shugabannin iyalansu. ’Ya’yan Ruben maza ɗan farin Isra’ila su ne, Hanok da Fallu, Hezron da Karmi. Waɗannan su ne dangin Ruben.

  3. daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Karmi, kabilar Karmiyawa.

  4. Bayan Hezron ya mutu a Kaleb Efrata, sai Abiya matar Hezron ta haifa masa Asshur mahaifin Tekowa.

  5. ’ya’yan Ruben ɗan farin Isra’ila maza su ne, Hanok, Fallu, Hezron da Karmi.