Skip to content

Carmi

4 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Carmi

  1. ’Ya’yan Ruben maza su ne, Hanok, Fallu, Hezron da Karmi.

  2. Waɗannan su ne shugabannin iyalansu. ’Ya’yan Ruben maza ɗan farin Isra’ila su ne, Hanok da Fallu, Hezron da Karmi. Waɗannan su ne dangin Ruben.

  3. daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Karmi, kabilar Karmiyawa.

  4. ’ya’yan Ruben ɗan farin Isra’ila maza su ne, Hanok, Fallu, Hezron da Karmi.