Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reuben: Brings mandrakes to his mother
Ayoyi game da Brings mandrakes to his mother
A lokacin girbin alkama, sai Ruben ya je jeji ya ɗebo manta-uwa ya kawo wa mahaifiyarsa Liyatu. Sai Rahila ta ce wa Liyatu, “Ina roƙonki ki ɗan sam mini manta-uwa ɗanki.”