Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rending of Garments: Figurative
Ayoyi game da Figurative
Ku kyakkece zuciyarku ba rigunanku ba. Ku juyo ga Ubangiji Allahnku, gama shi mai alheri ne mai tausayi kuma mai jinkirin fushi da yawan ƙauna, yakan kuma janye daga aika da bala’i.