Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rending of Garments: Symbolic of rending of a kingdom
Ayoyi game da Symbolic of rending of a kingdom
Da Sama’ila ya juya zai tafi, sai Shawulu ya kama bakin rigarsa, sai rigar ta yage.
Sama’ila ya ce masa, “Ubangiji ya yage masarautar Isra’ila daga gare ka yau, ya ba wa wani daga cikin maƙwabtanka wanda ya fi ka.