Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reconciliation With God: The ministry of committed to ministers

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da The ministry of committed to ministers

  1. Duk wannan kuwa daga Allah ne, wanda ya sulhunta mu da kansa ta wurin Kiristi, ya kuma ba mu hidimar sulhu,

  2. wato, Allah ya sulhunta duniya zuwa kansa ta wurin Kiristi, ba ya lissafta zunuban mutane a kansu. Ya kuma danƙa mana saƙon sulhu.