Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reconciliation With God: A pledge of final salvation
Ayoyi game da A pledge of final salvation
Gama in kuwa, sa’ad da muke abokan gāban Allah, aka sulhunta mu da shi ta wurin mutuwar Ɗansa, ashe, da yake an sulhunta mu, za mu sami ceto ta wurin ransa!