Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reconciliation With God: Access to God
Ayoyi game da Access to God
ta wurinsa ne muka sami shiga wannan alherin da muke tsaye yanzu, ta wurin bangaskiya. Muna kuma farin ciki a begen ɗaukakar Allah.
Gama ta wurinsa dukanmu za mu iya zuwa gun Uba ta wurin Ruhu guda.