Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reconciliation With God: By Christ as High Priest
Ayoyi game da By Christ as High Priest
Saboda wannan dole a mai da shi kamar ’yan’uwansa ta kowace hanya, domin yă zama babban firist mai aminci da mai jinƙai cikin hidima ga Allah, yă kuma miƙa hadayar sulhu saboda zunuban mutane.