Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reconciliation With God: By the blood of Christ

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da By the blood of Christ

  1. Amma yanzu a cikin Kiristi Yesu, ku da dā kuke can da nesa an kawo ku kusa ta wurin jinin Kiristi.

  2. ta wurin Kiristi ne ya komar da kome zuwa ga kansa. Ya kawo salama ga abubuwan da suke ƙasa da abubuwan da suke sama, ta wurin jinin Kiristi da ya zubar a kan gicciye.