Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reconciliation With God: Union of things in heaven and earth

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da Union of things in heaven and earth

  1. Nufinsa ke nan, idan lokaci ya cika, yă harhaɗa dukan abubuwa a ƙarƙashin ikon Kiristi, wato, dukan abubuwan da suke sama da abubuwan da suke ƙasa.

  2. ta wurin Kiristi ne ya komar da kome zuwa ga kansa. Ya kawo salama ga abubuwan da suke ƙasa da abubuwan da suke sama, ta wurin jinin Kiristi da ya zubar a kan gicciye.