Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ramoth-Gilead: A city of Gad, and a city of refuge
Ayoyi game da A city of Gad, and a city of refuge
Biranen kuwa su ne, Bezer a dutsen hamada, don mutanen Ruben; Ramot Gileyad, don mutanen Gad; da kuma Golan a Bashan, don mutanen Manasse.
A hayin Urdun, gabas da Yeriko, suka keɓe Bezer ta jeji a kan tudu a cikin yankin kabilar Ruben, Ramot cikin Gileyad a kabilar Gad, da Golan cikin Bashan a kabilar Manasse.
daga kabilar Gad kuwa suka sami Ramot a Gileyad, Mahanayim,