Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Raisin: Given to the famishing Egyptian to revive him
Ayoyi game da Given to the famishing Egyptian to revive him
Suka ba shi saura wainan ’ya’yan ɓaure da kuma wainan ’ya’yan inabi, ya ci ya sami ƙarfi. Gama bai ci ba, bai sha ba, har yini uku da dare uku.