Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Raisin: Given by Abigail to David

1 aya · 4 fannoni

Ayoyi game da Given by Abigail to David

  1. Abigiyel ba tă ɓata lokaci ba. Ta ɗauki burodi guda ɗari biyu, da salkar ruwan inabi biyu da tumaki biyar da aka gyara, da soyayyen hatsi mudu biyar, da waina guda ɗari na ’ya’yan inabi, da masa ɗari biyu na kauɗar ɓaure ta labta wa jakuna.