Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Raisin: Given by Ziba to David

1 aya · 4 fannoni

Ayoyi game da Given by Ziba to David

  1. Sa’ad da Dawuda ya yi ɗan nesa da ƙwanƙolin, sai ga Ziba mai hidimar Mefiboshet, yana jira yă tarye shi. Yana da jerin jakuna da sirdi suna ɗauke da dunƙulen burodi ɗari biyu, da ƙosai busasshen inabi ɗari ɗaya, da kosan ’ya’yan itace ɓaure guda ɗari, da salka ruwan inabi.