Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purification: Washing hands in water, symbolic of innocency
Ayoyi game da Washing hands in water, symbolic of innocency
Sa’an nan dukan dattawan garin da yake kurkusa da gawar za su wanke hannuwansu a bisa karsanan da aka karye wuyar a kwarin,
Na wanke hannuwana cikin rashin laifi, ina yawo a bagadenka Ya Ubangiji,
Da Bilatus ya ga cewa ba ya kaiwa ko’ina, sai ma hargitsi ne yake so yă tashi, sai ya ɗibi ruwa, ya wanke hannuwansa a gaban taron ya ce, “Ni kam, ba ruwana da alhakin jinin mutumin nan. Wannan ruwanku ne!”